Mutanen Gonja

Gonja (kuma Ghanjawiyyu, endonym Ngbanya) masarauta ce a arewacin Ghana wanda Sumaila Ndewura Jakpa ya kafa a shekara ta 1675. Kalmar kuma tana iya nufin mutanen wannan masarauta.


Developed by StudentB